A cikin sakon Jagora ga mahajjata na Hajjin bana:
IQNA – Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada yadda wajabcin yin bara’a ga gwamnatin sahyoniyawa da magoya bayanta da ke ci gaba da yin ta’addanci a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3491343 Ranar Watsawa : 2024/06/15
Sakon Jagoran juyin juya halin Musulunci ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram:
A wani bangare na sakon da ya aike ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram, Jagoran juyin juya halin Musuluncin ya ce: Ya kamata a ci gaba da gudanar da tarukan nuna bara’a na bana fiye da lokacin aikin Hajji da Mikat a kasashe da garuruwan da musulmi ke da yawa a duniya.
Lambar Labari: 3491336 Ranar Watsawa : 2024/06/14
Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban kula da harkokin kasa da kasa na tawagar Jagoran tare da hadin gwiwar jami'ar Tehran da ke birnin Makkah, za su karanta sakon jagoran juyin juya halin Musulunci ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram a cikin gidan yanar gizo na bana.
Lambar Labari: 3487534 Ranar Watsawa : 2022/07/12
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya aike da sako ga aikin hajjin shekarar 2022, inda ya kirayi al'ummar musulmi a fadin duniya da su kau da kai daga abin da ke haifar da "rarrabuwa da rarrabuwar kawuna" yayin da yake magana kan farkawa da tsayin daka na Musulunci.
Lambar Labari: 3487520 Ranar Watsawa : 2022/07/08
Sakon Jagora A Yayin Ayyukan Hajjin Bana
Tehran (IQNA) kamar kowace shekara ajagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya aike da sakonsa a daidai lokacin da ake gudanar da aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3485032 Ranar Watsawa : 2020/07/29
Tehran (IQNA) Daya daga cikin jagororin kungiyar Hamas ya tabbatar da cewa sakon jagora manuniya kan matsayar Iran dangane da batun Falastinu.
Lambar Labari: 3484958 Ranar Watsawa : 2020/07/06
Jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei (DZ) ya aike da sakonsa ga mahajjatan bana.
5/8/2019
Lambar Labari: 3483932 Ranar Watsawa : 2019/08/10